Sun kashe Mahaifinsu Bayan Anhanasu kudin Fansa

 Ansamu wasu mutane biyu a jahar adamawa da suka kashe mahaifunsu bayan sun nemi kudin fansa daga yan uwan mahaifinsu basu samu ba sai suka kashe shi.

Abun zai matukar ba mai sauraro mamakin abunda yasa suka kashe mahaifinsu.

Kalli Videon ka saurari yadda akai hira dasu ta hanyar danna OPEN dake nan kasa
Post a Comment

0 Comments