Npower: Yadda zakaga Gun da aka turaka aiki kai tsaye

 Rukunin nan na Npower batch C ansamu gabatar musu da wajen da zasu gudanar da ayyukansu kamar Yadda aka sanya ma kowa a cikin profile dashboard nasa.

Wanda ansanya za'abiyasu kudi har Naira dubu 30 a kowanne wata har zuwa lokacin dazasu gama.

YADDA ZAKA DUBA GUNDA AKA TURAKA 

da yawana mutane sun rasa yadda aka turasu to cikin Allah munkawo muku hanya mafi sauki da kowa zaiga yadda aka turashi

Danna Alamar OPEN Dake kasa zai kaika direct yadda aka turaka.

Ko kudanna kan hoton dake kasa
OPEN HERE


Post a Comment

0 Comments